Account

Yadda mutum zai bude account a Bakandamiya

Bude account a Bakandamiya yana da sauki idan mutum ya bi wadannan matakai. Abu na farko dai shine mutum ya sauke manhajar Bakandamiyar. Ana iya latsa wannan wuri don sauke manhajar, ko kuwa a shiga ta browser ta hanyar latsa nan. Bayan an sauke manhajar, shafin farko da za a gani shi ne a wannan […]

Ku latsa Sign Up don yin rajista a taskar Bakandamiya.
Sign Up