Makalu

Yadda za a binciko sashen makalu a taskar Bakandamiya

Shashen ‘MAKALA’ shi ne kamar ‘blog’ kenan na taskar Bakandamiya. A nan mambobi ke rubuta abubuwa da dama, kama daga girke-girke zuwa kiwon lafiya, kimiyya da fasaha, rayuwa da zamantakewa, kagaggun labarai, ra’ayoyi da makamantan su. Misali, idan mutum na neman wani kalar girki ko wani mau’du’i, sai ya bi wadannan matakai 1 – 9 […]

Ku latsa Sign Up don yin rajista a taskar Bakandamiya.
Sign Up