Yadda za ku samu kudi da rubutunku a taskar Bakandamiya

Idan kai marubuci ne ko marubuciya, Bakandamiya ta zo da wani sabon tsari na musamman don ba ku damar buga rubutunku su kai ko’ina a amfana da su sannan kuma ku samu yan kudi da zai taimaka muku wajen cigaba da ayyukanku na ilmantarwa, fadakarwa da nishadantarwa. Bangarorin rubutu Wannan sabon tsari zai baiwa marubuta […]

Rahoton Zagaye Na Farko na Muhawarar Bakandamiya 2020

Alhamdulillahi cikin yardan Allah mai kowa mai komai an kammala zagaye na farko na gasar muhawarar da a yanzu haka ake gabatarwa a taskar Bakandamiya mai taken, Muhawarar Bakandamiya 2020. An kammala zagayen ne kuma a ranar 9/1/2021. Wannan zagayen shi ya fi duk zagaye-zagaye guda shida da mahawara ta kunsa tsayi da kuma yawan […]

Jadawalin Muhawarar Bakandamiya 2020

ZAGAYE NA DAYA RUKUNIN BATURE GAGARE (Ranar Nazir Adam Salih) K1. (24/11/2020): Potiskum Writers Association vs Taurari Writers Association K2. (24/11/2020): Dutse Writers Association vs Haske Writers Assocation (Ranar Fauziyya D. Sulaiman) K17. (10/12/2020): Haske Writers Association vs Taurari Writers Association K18. (10/12/2020): Dutse Writers Association vs Potiskum Writers Association (Ranar...

Ka’idoji da jadawalin Muhawarar Bakandamiya 2020

Taskar Bakandamiya ta shirya gasar muhawara na musamman don kungiyoyin marubuta. Jigon Muhawara Koyar da Dabarun Rubuce-Rubuce ta Hanyar Kafar Sadarwa (Internet) Sannan don ƙara zaƙulo haziƙan marubuta. Ranar Farawa Insha Allahu za a fara wannan gasa ranar 24/11/2020. Ranar Kammalawa Kuma insha Allahu za a kammala wannan gasa ranar 2/2/2021. Kyautuka da Za a […]

Bakandamiya ta zo da sabon feature na ‘Story’

A kokarin da Bakandamiya ke yi na inganta tsarinta don masu amfani da taskar su ci moriyar ta sosai, ta zo da sabon feature nan wanda aka fi sani da ‘Story’. A yanzu kowane mamba na iya dora Story kamar yadda aka saba amfani da shi a kafafofin Facebook da Instagram da kuma WhatsApp. Wannan […]

Hausa novels: Ku koyi tsari da salon rubutun labari

Ina masu sha’awar rubutun Hausa novels ko shiga gasar rubuce-rubuce, har ma da masu sha’awar karance-karance? Bakandamiya ta shirya muku bita ta musamman akan tsari da salon rubutun gajeren labari, wanda shahararren marubucin nan na littafin TEKUN LABARAI, wato Danladi Z. Haruna, zai gabatar. An shirya wannan bita ne don samun damar yin munakasha da […]

Ku latsa Sign Up don yin rajista a taskar Bakandamiya.
Sign Up