About

Bakandamiya taska ce da aka ƙirƙireta don ba wa jama’a kowa da kowa damar musayar basira, sada zumunci da harkokin kasuwanci ta hanyar amfani da na’urorin zamani kuma cikin harshen Hausa.

Kowa na iya yin rajista ya buɗe shafi a taskar don mambobi su ƙaru da shi, kana shi ma ya ƙaru da su. Har ila yau, kuna iya budewa sana’o’inku shafi don ku baje kolin hajojinku.

Duk mamban da ya yi rajista (har ma da wanda bai yi rajista ba) yana iya amfana ko mu’amala da Bakandamiya ta muhimman ɓangarorinta daban-daban kama daga bude zauruka zuwa sanya bidiyoyi da sautuka da hotuna da kuma kayan kasuwa. Ku kalli wannan bidiyo dake kasa don karin bayani.

Ku latsa Sign Up don yin rajista a taskar Bakandamiya.
Sign Up